Kannywood
Matar Jarumin Kannywood Yusuf Saseen ta Haifa Masa da Namiji Allah Ya raya – Masha Allah
Masha’Allah Matar Jarumin Kannywood Yusuf Saseen ta Haifa Masa da Namiji Allah Ya raya.

A Safiyar Yau muka Samu labarin cewa Matar fitaccen Jarumin Kannywood Yusuf Saseen wanda Akafi sani da Lukman acikin shiri me dogon Zango Labarina ta haifa masa da namiji.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.