Kannywood

Lallai Rarara ka haukace Murja Ibrahim kunya ta caccaki se akan sabuwar Hirar da akayi dashi akan Buhari

Mawaki dauda kahutu rarara cikin wata sabuwae hirar da akayi dashi yau alhamis 2/11/2023, ya kara bayyana cewar tabbas yananan akan kalamansa na farko.

Ya bayyana cewar Buhari yayi dumu dumu da kasarnan sannan ya bayyana cewar wannan lamarin dagaske ne hakan bawai da wasa ba shiyasa yafito yafadawa Yan najeriya halin da ake ciki.

Saidai cikin wani faifan bidiyon jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya tafito ta caccaki mawakin akan hirar da akayi dashi yau.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X