Kannywood

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Jaruma Empire ta Haukace Murja Ibrahim kunya tafasa kwai

Lamarin jaruma empire da halin datake ciki yana daya daga cikin abunda ya dau hankalin mutane a kafar sada zumunta a wannan makon inda aka bayyana cewar jaruma empire mai kayan mata tana gidan mahaukata.

Rahotanni sun kara bayyana cewar jarumar tana gidan mahaukatan ana kula da ita haka zalika mai kula da ita ta bayyana cewar jarumar tana bukatar wanda zai sadu da ita.

Wannan lamarin yazama abun tattaunawa a kafar sada zumunta, kasancewar ankwana biyu ba’ajin duriyar jaruma mai kayan mata sai cikin wannan makon da aka samu labarin halin datake ciki.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X