Kannywood
Kalli video Yadda Murja Ibrahim kunya taci mutuncin Dauda kahutu rarara akan maganar dayayiwa Buhari
Tundai bayan fitar faifan bidiyon mawaki dauda kahutu rarara inda acikin wata hira yake bayyana cewar Buhari yayi dumu dumu da kasarnan.
Bidiyon wanda ya janyo cece ind wasu suka fito suka goyi bayan mawakin a gefe guda kuma wasu suka nuna cewar mawakin yayi butulci domin duk abinda yazama sanadiyar buhari ne.
Itama dai murja Ibrahim tiktok tafito tayiwa mawaki Dauda kahutu rarara wankin babban bargo akan maganar daya fadawa tsohon shugaban kasar Najeriya.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.