Kannywood
Masha Allah – Abba Gida-Gida Zaiyi Nasara Alamu Sun Nuna, Kanawa Ku Ƙara Godewa Allah
Biyo bayan zaman da kotun daukaka kara tayi a Abuja kan shari’ar Abba Gida Gida da Gawuna wasu dasuka halarcin wajan sun tabbatar da alamun nasara awajan Abba.
Tunda farko dai farkon shari’ar kotun tribunal dake jahar kano ta bayyana Dr Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jahar.
Inda wannan dalilin yasa Abba gida gida ya garzaya kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja domin daukaka karar.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.