Kannywood
An Daura Auren Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Mai Sa’a
Ayaune da safiyar ranar asabar 11/11/2023 aka daura auren Tsohuwar Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Rashida Mai sa’a.
Abokan sana’ar jarumar tareda yan uwa sun halarci wajan wannan daurin aure da akayisa acikin birnin kano
Muna rokon Allah ubangiji yabasu zaman lafiya ita da mijinta tareda kawo zuri’a dayyiba.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.