Kannywood

Hira Da Mahaifiyar Fadar Bege Sayyada Khadija Kan Cikarsa Shekara Goma Da Rasuwa……

Mahaifiyar Shahararren Me Wakar Yabon Annabi Muhammad S.A.W Marigayi Umar Abdul-aziz Baba Wanda Akafi Sani Da Fadar Bege.

Wato Sayyada Khadija Tayi Cikakken Bayani Kan Batun Rasuwar Mawakin Bayan Da Ya Cika Shekara Goma Cif Da Rasuwa.

Kafin Rasuwar Marigayi Umar Abdul-azaiz Baba Ya Kasance Shahararre Kuma Fitaccen Me Yabo Ga Annabi Muhammad S.A.W Fadar Bege Yasha Fama Da Matsananciyar Jinya.

Wanda Dalilin Jinyar Allah Ya Kar6i Rayuwarsa, Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Jikan Musulmai Kuma Yasa Aljannace Makomar Dukkanin Musulmai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X