Kannywood

SANI DANJA_mun tabbata idan Tinubu yaji wannan sakon to Abba Gida-gida shine zaiyi nasara……

Wani babban taron da Yan jamiyar NNPP kenan suka hada gabanin yanke hukuncin da kotun kadshe zatayi gameda zaben gwamnan jahar kano.

Muna kira zuwaga shugaban kasa bola Ahmad Tinubu da yaji Tsoran Allah ya tsaya yaduba Al’ummar jihar Kano gameda hukuncin shari’ar zalunci da Ake kokarin Aikatawa.

Jama’a A jihar Kano muna da yakini idan mai girma shugaban kasa yaji wannan sakon To Abba Gida-gida shine zai cigaba da Mulki Inshallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X