Kannywood

Ya kamata gwamnati taci tarar duk namijin da ya saki matarsa – Mansurah Isah

Tsohuwar Jarumar Masana’atar Kannywood mansurah isah tsohuwar matar jarumi sani musa danja tazo da wani babban magana a kafar sada zumunta akan saki.

Mansurah Isah tazo da magana akan yawan sakin da akeyi a afrika domun su turawa sun fi mu adalci mu musaulmai saboda yawan saki kamar anfi yinsa babu ka’ida saboda akwai tsari wanda ankace idan mace ta nemi saki a biyata kuɗin sadakinta.

Ga video

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X