Kannywood

Alhamdulillah Bayan Mutuwar Aminu S Bono Yanzu Yanzu Matarsa Ta….

Marigayi Aminu S bono yana daya daga cikin daraktoci wanda masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood bazata taba manta dashi ba.

Mutuwarsa ta matukar girgiza masana’antar duba da yadda yake matukar bada gudunmawa a harkar.

Haka zalika kafin rasuwarsa matarsa ta haifa masa jariri,wanda wannan jaririn lokacin haihuwarsa yasha addu’a awajan marigayi Aminu s bono tareda fatan Allah ubangiji ya rayasa bisa sunna.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X