Kannywood

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata

Mahaifiyar daya daga cikin jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Allah yayi mata rasuwa.

Mahaifiyar jarumi kuma producer a masana’antar Kannywood Alhasan kwalle ta rasu kamar yadda aka abokan sana’arsa suka wallafa a kafar sada zumunta.

Inda abokai da masoyan wannan jarumin suka tayasa alhinin rasuwar Mahaifiyarsa tareda addu’ar Allah ubangiji ya gafarta Mata Amin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X