Kannywood

Tijjani Asase Yafashe Da Kuka Bayan Dawowa Daga Jana’izar Aminu S. Bono Kuma Yace…Allah Yajikansa Da Dukkanin Muslimai

Jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Tijjani Asase ya fashe da kuka bayan an kammala jana’izar marigayi Aminu s bono.

Tijjani Asase ya fashe da kuka inda yake bayyana cewar yakamata ace ana daukar dawainiyar marayun da iyayensu suka rasu a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood.

Duba da yadda wasu jaruman idan sun rasu za’aga yadda yan uwansu jarumai zasuyiya taimakawa saidai kuma bayan wasu shekaru sai asamu ba’a taimakawa iyalan mamacin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X