Kannywood

Wa Kuke Gani Ya Dace Ya Aure Maryam A Cikin SHIRIN LABARINA SEASON 8 EPISODE- 4 Jama’a Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu Shiga Ka Kalli VIDEO Yanzu…..

Labarina season 8 ya dauko zafi inda ayanzu dai hankalin yan kallo ya rikice inda maryam tana tsaka mai wuya ganin yadda abokin lawan yataso gadan gadan akan aurenta.

Inda a gefe guda kuma Alamin yanasa ran Allah ya kawo masa sauki inda zaisamu wacce zata maye gurbin bakin cikin da aka saka masa sa farin ciki a ransa.

Saidai ganin yadda kanin mahaifin Maryam aka bashi kudi ya canja ra’ayinsa akan maryam saidai ta auri abokin lawan hakan na nuni da cewar tabbas maryam tana tsaka mai wuya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X