Kannywood

INNÁ LILLAHI WA INNA LILLAHI RAJIU Kalli Yadda akayiwa Nafi’u Gorondo Kisan Gillah

Ba Haka Kurum ‘Dana Ya Mutu Ba, Kashe Min Shi Aka Yi, Cewar Mahaifin Marigayi Nafi’u Gorondo.

Yanzu haka gawan Alhaji Nafiu Hafeez Gorondo tana kan hanya daga jihar Kano zuwa Bauchi kamar yadda mahaifin sa ya shaidawa Labari Daga Bauchi.

Mahaifin ya shaida mana cewar “an yi wa ɗana kisan gilla ne ba rashin lafiyar da ta same shi kwanakin baya ba ne sanadin”

“Da farko sun yaudare ni da cewar ciwon sa ya tashi kuma Allah ya yi wa Nafiu rasuwa, sai suka tambaye ni yaushe za mu masa sallah jana’iza sai nace musa karfe 10”

Bayan na isa Kano har karfe 7 na safe ban fahimci a kwai wani abu ba sai da muka sake kallon gawa sai muka ga jini na ta zuba”

“Anan na bukaci a buɗe gawar sa mu gani, ina budewa sai naga kota ina a wuyan sa an caccaka masa wuka.

Shine muka tafi wajen ‘yan sanda suka zo suka dauki hotuna da jawabai kuma sun kama wadanda ake zargi da hannu a kisan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X