Kannywood

Kufadi Gaskiya Tsakaninku da Allah cikin wadannan Gwamnonin wanne yafi kokari Acikinsu?…….

Kuna ganin tsakanin Shekarau, Ganduje dakum Abba kabir yusuf wanene yafi kokari acikin wadannan mutane guda ukun.

Tsofaffin kansilolin da aka zaba lokacin mulkin Kwankwaso 2014 zuwa mulkin Ganduje na farko na 2017 suma suna cikin alkairai.

Domin tuni gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya basu hakkunan su cikin wan nan sati Abaya Ganduje ne ya kamata ya biya bai biya suba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X